Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki feraye doya ki yankata yadda kike so ki dafa da gishiri.Ki dora Mai a tukunya.Kadan zakisa sai kisa doyan ki soya
- 2
Ki jajjaga attarugu da albasa da tafarnuwa kisa ki soya da Mai da albasa.Kisa curry da thyme da maggi idan ya soyu sai kisa alayyahu ki bashi mintuna kadan ki sauke(ba a so alayyahu ya dafe sosai).
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8298747




sharhai