Steps
- 1
Ki xoba mai a wata da albasa kamar guda daya,idan yayi golden brown.xuba attarugo da tattasai. Sai ki samu ruwan nama ki tace ki xoba,sai maggi da spices as requred.
- 2
Kin wanke naman da bai da kitshe xallar tsoka.ki daura a kan ki xuba ruwa dai dai tafashinkin yanka albasa,danyar citta,tafar nuwa yanda kike son kamshi.idan naman yayi taushi sai kin samu baking tray ki saka parchment paper.sai ki tsame naman ki saka a kam parchment paper din kiyi pre heating oven for 10-15m sai dan gasa sama sama.ki fito da shi ki jiyu cikin sus din da ki kayi. Ki dan rufe ki kunna low gas,idan naman ya kama sus dan
- 3
Sai ki samu tsinken ki. Ki sa yanka yankakken tattasa ki saka nama,albasa,kore da jan tattasai.haka xaki yi tajerawa yanda kike so
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Fried Chicken in Panko Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Mad Cook
-

Sudipa Gope
-

1 Ingredient Watermelon Sorbet
Rumana Irfan
-

Quick Sprout Salad Masala Rice
Bina Anjaria
-

Archana Agrawal
-

Chef Bryce
-

Chef Bryce
-

cookinglagla
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Zandile Finxa
-

Deezah Sulaiman Omar -

Sunita Rani Batra
-

Charmi Vala
-

Maureen 😀
-

Boiled white rice, used a pot with lid
kurokumabonbon
-

cookinglagla
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

@Tehmina_Ameen
-

Amra Iqbal








Comments