Tuwon rice miyar alayyahu mai gyada

Tuwon rice miyar alayyahu mai gyada
Steps
- 1
Da farko zaki dafa shinkafa idn ta dafu ssaei saiki tuka tuwo ki kwashe a leda ki ajiye a gefe.
- 2
Zaki sulala nmnki tare d kayan kamshi d maggin ki idn y dafu ki aje a gefe.
- 3
Kin jajjaga kayan miyan ki
- 4
Kin daka gyada ta daku ssaei kin yanka alayyahu ddai grmn d kikeso
- 5
Saiki soya mai ki zuba nama ki soya ko ki zuba kyn miya ki soya idn suka soyu ki tsaida ruwa ammn d ruwan sulala nama zakiyi amfani sai ki qara wasu ruwa kdn ki spices kyn kmshi daddawa idn kina so
- 6
Ki zuba maggi tare d gyada ki rufe
- 7
Idn ta dahu ssaei komi ya hade ssaei saiki kawo alayyahu ki zuba tare d albasa d kika kynka a gefe daya ki rufe sai ki barshi alayyahun y kama miyar ssaei saiki sauke
- 8
Sai oga y manta d babbar rigarsa tsabagen ddi yummy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Hetal Poonjani
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Boiled arrowroot and avocado hustlers bf#authormarathon
Caroline Kawira
-

PANKAJ MEHTA
-

pragya singh
-

Mara Michelle
-

Lubna Moin
-

Doughnuts #Cookpad App #Ramadankityari
Ume Habiba
-

Lubna Moin
-

Sabrina Yasmin
-

Mrs Alkaleey
-

Panjabi keema kachori #Ramdankitayari
Abiha Naqvi Naqvi



Comments