Danwake
Inson danwake domin inajin dadinsa #danwakecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki ki"azatukunya saikizuba ruwa saisuntafasa saiki kwaba garin danwaken saikirinka molmulawakinasawa acikin tukunya inkikagamasaiki kirufe saiyadafu inyadafu saiki sauke kizameshi akwanu
- 2
Saikizo kiyanka kabeji da albasa suma kiwankesu saikizuba adanwaken
- 3
Saiki sa yaji da mai saikiyamuza shikenan sai kisa akwano
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8427241



sharhai