Kayan aiki

  1. Danyen kifi,
  2. attaruhu4 kanana,
  3. albasa,
  4. tattasai,
  5. man gyada,
  6. maggi4,
  7. gishiri
  8. chokali1,
  9. kanamfari,
  10. masoro,
  11. citta,
  12. tafarnuwa(idan ana buqata),
  13. curry& thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko za’a wanke danyen kifi da vinegar ko toka ko lemon tsami a wanke yauqin da dattin ya fita tas. Se a jajjaga kayan miya a zuba a tukunya a sa man gyada serving spoon daya ko yande ake buqata a soya kayan miyan se a sa ruwa dede misali a saka gishiri, maggi, curry & thyme. Se adaka kanamfari masoro, da tafarmuwa a zuba a rufe ya tafaso se a zuba kifin a rufe idan yayi laushi se a sauqe aci😋note: ba’a ciki ruwa dayawa anaso kifin ya hauro saman ruwa kuma kifin yana saurin dahuwa.

  2. 2

    Farfesun kifi yana bauqatan kayam qamshi ko spice saboda qarni, kuma ba’a son a yawaita gauraya shi saboda kar ya farfashe. Ina son wannan farfesu mai kayan yaji saboda yana maganin mura😃

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

Similar Recipes