Taliyar yara da dafaffan kwai

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1

Taliyar yara da dafaffan kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliyar yara
  2. Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Maggie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A xuba ruwa a tukunya a dora a wuta sai a fasa indomie axuba da magginta

  2. 2

    Sai a nika attaruhu da Albasa axuba asa mai da Maggie abarta ta dahu

  3. 3

    Sai a dafa wasa ai a bare inta dahu ajuye abare Kwai a yanka sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
rannar

sharhai

Similar Recipes