Doya da kwai

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Ki gwada wannan girkin zakiji dadinsa

Doya da kwai

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Ki gwada wannan girkin zakiji dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1Doya karama
  2. 6Akwai
  3. 2Dungulen maggi
  4. Tafarnuwa3
  5. Yankakkiyar albasa
  6. Man suya
  7. Attarugu

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki ki wanke ki yankata daidai yanda kikeson tudunta, ki Dora a tukunya kisa maggi da Dan gishiri, ki dora a wuta.

  2. 2

    Ki yanka albasa ki jajjaga tafarnuwa da attarugu ki zuba a bowl ki fasa kwai ki zuba akai da maggi.

  3. 3

    Idan doyarki ta dahu ki sauke ki tace ruwan,sannan ki Dora mai a wuta kisa albasa idan yayi zafi ki kada kwanki ki dunga daukar doyar kina sakawa a akwai sanann kisa a ruwan mai idan yayi ja ki juyata zuwa dayan bangaren haka zakiyi tayi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes