Kisamu lemon ki wanke sannan kiyi amfani da orange squizer (abin matse lemu) ki matse sannanki juye a kofi kikawo syrup dinki na sugar kizuba ki sa a fridge yay sanyi sea asha shikenan
An kwafa!
More Recipes
sharhai