Parpesun naman rago

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Wannan parpesun nakanyishi ne ta yanda zaa iya cin masa ko gurasa ko alkubus dashi#parpesurecipecontest.

Parpesun naman rago

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan parpesun nakanyishi ne ta yanda zaa iya cin masa ko gurasa ko alkubus dashi#parpesurecipecontest.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
  1. Kashi da tsoka na rago kilo daya
  2. Tumatur manya guda biyar
  3. Tattasai uku
  4. Attarugu biyu
  5. Albasa biyu
  6. Dunkule hudu
  7. Kayan kamshi na girki
  8. Man gyada
  9. Gishiri
  10. Gurji(in ana so domin ado)

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Farko zaki wanke nama ya wanku tas. Sai ki samu tukunya mai tsafta.

  2. 2

    Kisa tukunya a wuta kisa mai idan ya danyi zafi sai ki yanka albasa sai ki gyara kayan miya ki markada sai ki juye a ciki ki dan soyashi kadan sai ki zuba naman ki zuba dunkule da kayan kamshi kisa gishiri kadan sai ki soyashi sama sama sai ki zuba ruwa ya sha kanshi ki rufe ki barshi har sai ruwan ya ja sosai sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes