Yer lallaba
Rashida @rash3521
Yer lallaba girki ne mai sauki kuma mai dadi.kuma yen yara sunfi yinshi saboda kamar kwalama ne.
Yer lallaba
Yer lallaba girki ne mai sauki kuma mai dadi.kuma yen yara sunfi yinshi saboda kamar kwalama ne.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki auna fulawarki daidai yadda kikeso saiki jajjaga tarugunki,albasa,ki zuba a ciki.
- 2
Saiki saka sinadarin dandano da gishiri ki zuba ruwa ki kwaba dai dai karyayi kauri sosai kuma kar yayi ruwa.
- 3
Sai ki saka manja ko mangyada a wuta ki soyashi kamar yadda ake soya kwai shikenan yer lallabar ki tayi.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8456715








sharhai