Steps
- 1
Dafarko xakifasa konki guda uku🥚🥚🥚sannan kisa baking powder 1spoon🥄 sannan kisa creem dinki gongoni daya🥫 kijuya sannnan kixuba Astra dinki gongoni biyu🥫🥫da gongonin creem dinki xaki auna saiki xuba shuger Shima gongoni daya sanann mai Shima gongoni daya 🥫 duk da gongonin creem din nan xaki auna🥫 saiki jujjuya Amma ta bari daya inkinyi gaba karki dawodashi baya
- 2
Idan yayi landing saiki juye a cikin saniyar kisaka a proon bayan kinduba Kinga yayi brown saiki sai ki futodashi kijuye madarar nan ta ruwa mai xaki akai duk yabi kansa xakiga ya tsotse madarar bayan Kinga ya tsotse saiki yanyanka
- 3
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈🧁 Smarties & Black Raisin Surprise Cupcakes 🧁 | Colourful & Delicious!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Jibita Khanna
-

Sonya Bankester
-

Christina
-

Leelumae
-

Reanin
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

Fizyaz -

Vegetable Rice with gola kabab
Asia Aziz
-

Stewed Nile perch (mbuta)#fourweekschallenge
Abigael Manaba
-

Aml Ali
-

Hina Ibrahim
-

Hayley Bradley
-

Okafor vivian -

Meemee's Kitchen
-

Kashmala Sikendar
-

Okafor vivian



















Comments (3)