Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kaza sai a daddatsata daidai bukata a zuba a cikin tukunya a zuba kayan dandano a yanka Albasa sai a silalata.
- 2
In ta silalu sai a tsameta a ajiye a gefe sai a jajjaga attarihu,Albasa,tafarnuwa a zuba a wata tukunyar a zuba mai a dan soya sai a dauko ruwan kazar a zuba in ya isa shikke nan in kuma yayi kadan sai a dan kara da wani ruwan a dan kara kayan dandano a juye kazar a ciki sannan a zuba curry sai a rufe a barshi ruwan y dan ja ya kuma yi kauri.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8674353






sharhai