Kunun madara

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Nasan ita kunun madara yakasu kashi kashi kuma kowa da irin tasa. Toh ga wani nan kigwada kibani yanada dadi sosai kuma baya daukan lkci wurin yinsa

Kunun madara

Nasan ita kunun madara yakasu kashi kashi kuma kowa da irin tasa. Toh ga wani nan kigwada kibani yanada dadi sosai kuma baya daukan lkci wurin yinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madarar gari kofi uku
  2. Kuskus na kunu rabin kofi
  3. Sugar yanda kikeso
  4. Flour chokali biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakidaura kuskus dinki awuta yatafasa sosai har yanuna. Bayan yanuna sai kidama madararki ki tasheshi kixuba akai kisa sugar kibashi yadan tafasa sai kidama flour kixuba akai saboda yadanyi kauri. Idan kika zuba sai kibarshi kamar zuwa minti biyu ko uku haka sai kisauke bayan kisauke sai kixuba a kofi kisha dadi lfy😊😊😊

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes