Lemon tsamiya

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

A lokacin azumi nakan bukaci Abu mai sanyi tare da Karin lapia, lemon tsamiya ga dadi ga wanke maiko da dattin ciki. #sahurricipecontest

Lemon tsamiya

A lokacin azumi nakan bukaci Abu mai sanyi tare da Karin lapia, lemon tsamiya ga dadi ga wanke maiko da dattin ciki. #sahurricipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
8 yawan abinchi
  1. 10Tsamiya guda
  2. 2Cocumber
  3. 2Ginger
  4. 1Tiara pineapple and coconut
  5. Kankara iya bukatarki

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora tukunya a wuta kisa ruwa ki zuba tsamiyarki ki dafata na mintuna 10

  2. 2

    Ki gurza cucumber da ginger ki hadasu waje daya da tsamiyar da kika sauke

  3. 3

    Kisa whisker ki murze tsamiyar kizo ki tace

  4. 4

    Sannan kisa kankara da tiara asha dadi lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (2)

Zuwairiyya Zakari Sallau
Zuwairiyya Zakari Sallau @cook_16765791
Yummy,yauba wuta gaskiya gobe Zan gwada Insha Allahu,dagani zeyi dadi

Similar Recipes