Fruits salad

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Hadin kayan marmari yanada matukar kyau ga lapiayar mutum duba da lokacin azumi yanada kyau a lokacin sahur da buda baki. #sahurricecontest

Fruits salad

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Hadin kayan marmari yanada matukar kyau ga lapiayar mutum duba da lokacin azumi yanada kyau a lokacin sahur da buda baki. #sahurricecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
6 yawan abinchi
  1. 1Kankana
  2. 1Abarba
  3. 8Lemon zaki
  4. 8Ayaba
  5. 4Apple
  6. 4 TBSSugar
  7. Kankara iya bukatarki

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere kankana ki cire dukkan kwallayenta ki yanka kananu

  2. 2

    Sanann ki fere abarba ki cire wannan bakin dake jikinta saiki cire karan tsakiyanta ki yankata kanana

  3. 3

    Saiki wanke apple dinki ki cire tsakiyarsa ki yanka kananu

  4. 4

    Ki bare ayaba ki yankata kananu

  5. 5

    Ki yanka lemon fata ki cire kwallonsa ki yanka kananu banda harzar cikinsa

  6. 6

    Saikizo ki hadesu waje daya ki zuba sugar da kankara ajuya saisha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes