Meat pie
Wnn yana d dadi acishi da sahur tare da lemo ga rikon ciki#sahurricipecontest
Meat pie
Wnn yana d dadi acishi da sahur tare da lemo ga rikon ciki#sahurricipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na tankade fulawata NASA baking powder d gishiri d butter na cakuda sosai sannan na kwaba ydd akeyin kwabin meatpie bame ruwaba data kwabu sena rufeshi na bashi mintina
- 2
Sannan Nazi na gyara dankai da caras natafasasu, sena yankasu da albasa na jajjaga attaruhu na tafasa nama, sena yanzkasu kanana kanana sena zuba a in suya na zuba albasa da su wnn naman d Kara's d dankai sukadan sulalu sina slzuba su maggi, curry dadai Mayan dandano na soyasu sama sama
- 3
Sannan kwabina ya tashi sena dauko abin murji na murja na saka Mayan had in a tsakiya na futar da shape dana gama gabaki daya sena Dora mai a wuta yyi zafi na soya su
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai