CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fura hadin gida
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fura hadin gida ainihin hoton girkin

Fura hadin gida

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
Zaria

#Sahurrecipecontest# a gaskiya ina son fura da nono musamman lokacin SAHUR,shiyasa na yanke shawarar hadawa da kaina,kuma tayi tauri da dadi sosai

#Sahurrecipecontest# a gaskiya ina son fura da nono musamman lokacin SAHUR,shiyasa na yanke shawarar hadawa da kaina,kuma tayi tauri da dadi sosai

Kara karantawa

Fura hadin gida

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
Zaria

#Sahurrecipecontest# a gaskiya ina son fura da nono musamman lokacin SAHUR,shiyasa na yanke shawarar hadawa da kaina,kuma tayi tauri da dadi sosai

#Sahurrecipecontest# a gaskiya ina son fura da nono musamman lokacin SAHUR,shiyasa na yanke shawarar hadawa da kaina,kuma tayi tauri da dadi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Mintuna arba'in
Biyar
  1. Gero
  2. Citta
  3. Kanunfari
  4. Borkono
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Mintuna arba'in
  1. 1

    Ga kayan hadin mu kamar haka

    Fura hadin gidamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Za'a nika ko adaka ya zama gari,sannan a tankade

  3. 3

    Sai,a dunkula garin ga hannu,ayita yin haka har agama

  4. 4

    Sannan,a dora ruwa a wuta yadda zai shanye kan furar kadan

  5. 5

    Idan ruwan ya tafasa,sai arika daukar dunkulan garin geron ana sakawa ahankali har agama

  6. 6

    Sannan a rufe,abarshi ya nuna,amma fa kada ya dafe

  7. 7

    Ya zamana da dan garin a tsakiya

  8. 8

    Sai akwashe a zuba a turmi,a kirba,za'a dan sanya ruwan da aka dafa kadan

  9. 9

    Za'a ga furar tayi tauri,shikenan furarki ta hadu ga ta

    Fura hadin gidamatakin girki9 hoto
    Fura hadin gidamatakin girki9 hoto
    Fura hadin gidamatakin girki9 hoto
  10. 10

    Sai a dama da nono ko yoghurt.. Za'a iya kara ayaba da kwakwa a dama.Asha lafiya

    Fura hadin gidamatakin girki10 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
rannar May 14, 2019 21:27
Zaria
I was born and bred up in Zaria
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Shinkafa mai kayan lambu da miyar dankali da nama
  2. Lemun kwakwa da madara
  3. Lemun danyar shinkafa da dankalin hausa
  4. Tuwo shinkafa da miyar marghi
  5. Soyayyen biredin Semolina da miyar kifi
  1. Teba da soyayyar miya
  2. Lemon zaki da madara(orange milkshake)
  3. Lemun kankana da abarba
  4. Lemon mangoro
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8714631
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close