Teba da soyayyar miya

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
Zaria

#Sahurrecipecontest# Gaskiya ni macece,mai son kirkirar abu,shiyasa na yi wannan Teba mai alamar ZUCIYA,a lokacin SAHUR dina.Tare da soyayyar miya mai dandano.

Teba da soyayyar miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#Sahurrecipecontest# Gaskiya ni macece,mai son kirkirar abu,shiyasa na yi wannan Teba mai alamar ZUCIYA,a lokacin SAHUR dina.Tare da soyayyar miya mai dandano.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

ashirin da biyar
3 yawan abinchi
  1. Garin rogo gwangwani 4
  2. Ruwa daidai misali
  3. Kayan miya
  4. Namar rago
  5. Magi mai dandano
  6. Mangyada
  7. Kori
  8. Taim
  9. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

ashirin da biyar
  1. 1

    Da farko za'a tafasa ruwa,sai a zuba daidai yadda zai yiwa garin

  2. 2

    Sai a samu muciya a tuka sosai,su hade,sannan a sanya a turmi a kirba(yafi danko da laushi)

  3. 3

    Sannan a kwashe,ni na sanya nawa a kontaina na cake,mai alamar zuciya na zazzage.

  4. 4

    Miyar kuma.Na gyara nama na tafasa,da albasa da mai dandano

  5. 5

    Sannan na nika kayan miyar,na tafasa ruwan ya kafe,sannan nazuba mangyada a tukunya,na soya sana-sama da albasa

  6. 6

    Sannan na juye kayan miyàr,na sanya magi mai dandano, kori,taim da gishiri kadan na jujjuya

  7. 7

    Sannan na zuba naman,sai nayi amfani da ruwan naman dana tafasa nayi sanwa

  8. 8

    Na jujjuya na barshi ya soyu,na tsahon minti sha biyar ruwan ya kafe

  9. 9

    Sannan na sauke na ci sa teba.Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
rannar
Zaria
I was born and bred up in Zaria
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes