Lemon zaki da madara(orange milkshake)

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Godiya ga maryam's kitchen,gaskiya yayi dadi sosai,inason shansa a lokacin sahur musamman idan na hadashi da pancake.na saka citta amadadin flavor ,sannan madarar ruwa nasaka,a gaskiya yayi dadi sosai,sai kun gwada zaku gane#sahurrecipecontest

Lemon zaki da madara(orange milkshake)

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Godiya ga maryam's kitchen,gaskiya yayi dadi sosai,inason shansa a lokacin sahur musamman idan na hadashi da pancake.na saka citta amadadin flavor ,sannan madarar ruwa nasaka,a gaskiya yayi dadi sosai,sai kun gwada zaku gane#sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lemon zaki guda hudu
  2. Sugar kwatan Kofi(idan kina bukata)
  3. Citta danya kadan
  4. Madara ta ruwa gwangwani daya
  5. Kankara dai dai yadda kike bukata
  6. Ruwan sanyi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwalde lemon ki,ki cire yayansa sai ki yayyankashi kanana

  2. 2

    Ki fere cittarki itama

  3. 3

    Sai ki saka su duka a Injin markade(blender) sai ki saka sugar dinki da madara sai ki saka kankara amma sai kin fasata kanana,ki saka ruwan sanyi sai ki markada

  4. 4

    Sai ki tace a mazubi mai tsafta ki kara kankara aciki sai ki sha

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes