Steps
- 1
Ki wanke alayyahu sai ki yanka shi ki ajiye a gefe
- 2
Ki wanke kayan miyanki ki jajjaga
- 3
Ki samu babban roba ki juye couscous a ciki
- 4
Sai ki xuba kayan miyanki da alayyahu da spices of your taste ki jujjuya sosai,sanna ki dan yayyafa mai ruwa yayin juyawan.
- 5
Sai ki samu tukunya ki xuba ruwa dan daidai a ciki sai kisa kwandon a ciki make sure kwandon bai taba ruwan tukunyar cx steam din ake so ya dafa couscous din. Sai ki samu Leda mai kyau ki rufe couscous din sannan ki rufe tukunyar ruff.
- 6
Ki dinga dubawa tym to tym ko yayi taushi. In ya turaru sai ki sauke ki toya vegetable oil ki yanka albasa a ciki sai ki juye a saman dambun ki chakuda. It taste yummy
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Chef Weird Beard
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

JazzyJonesy -

MadLucky Mama
-

Poquito Picante Hot Sauce by Boca de Fogo
Boca de Fogo
-

Kanta Gulati
-

Potatoe wedges#4week challenge# charity challenge
Dipa Bhayani -

Pepper chicken with cabbage souce
Deezees Cakes&more
-

Gobi Aloo Matar ki Sabzi / cauliflower,potato,pea veg
Shivangi Khetrapal
-

Deezees Cakes&more
-

Armie NC Green
-

fay Chege
-

Areeba Muhammed







Comments