Fruit salad
Ayshert maiturare @cook_16704631
Inason fruit salad saboda kayan marmari akwai kara lfy ga gyara fata#sahurricipecontest
Fruit salad
Inason fruit salad saboda kayan marmari akwai kara lfy ga gyara fata#sahurricipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara kayan marmarina na yanka kankana, abarba, ayaba na yankasu kanana kanana sena bare lemon na cire yayanduka
- 2
Sannan nayi blendinga kankana d abarba Kadan dga cikin Dana gama sena dauko mazubi wnd na tsaftaceshi
- 3
Sena zuba ruwan wnn kankanar da abarba danayi blending a ciki sena matsa lemon tsami namatsa nasa sugar na juya sosai sena zuba wnn fruit fin Dana yanka na jujjuya sena saka kankara
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8732986



sharhai