Bread Roll

Mama's Kitchen_n_More🍴
Mama's Kitchen_n_More🍴 @cook_3357
Kano

#sahurrecipecontest Bread Abu me Mai saurin ginsa Amma idan aka sharrafa shi Yana da dadin ci wanann ne yasa na sharrafa nawa ta wannan hanyar,ku biyo ni Dan ganin yadda na sharrafa nawa #sahurrecipecontest

Bread Roll

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#sahurrecipecontest Bread Abu me Mai saurin ginsa Amma idan aka sharrafa shi Yana da dadin ci wanann ne yasa na sharrafa nawa ta wannan hanyar,ku biyo ni Dan ganin yadda na sharrafa nawa #sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mint
  1. 5Bread slice
  2. 4Egg
  3. 1attaruhu
  4. Albasa Yar kadan
  5. Nama/mincemeat/kaza
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Yar'uwa ki samu bread slice biyar kice gefa da gefan Nan ke bar tsakiyar kawae gurin laushin sai ki samu chopping bord da muciya ko abin murza meat_pie ke Dan buda bread dinki ya Kara fadi.

  2. 2

    Mincemeat/nama/kaza duk Wanda kike da shi kiyi using nidae da kaza nayi using aftar na dafa ta,ta dahu sae na cire tsokar jiki na daka a turmi nayi grating attaruhu da albasa na hadu su guri daya da Naman kazar Nan nasa Mai kadan na soya sama_sama sai na dinga diba Ina sawa a tsakiyar bread din nayi rolling dinsa sai na fasa egg guda hudu nasa Maggi da sauran attaruhun da nayi grating a ciki na kada sai na dinga daukar wannan bread din danayi rolling inasawa a cikin kwan Nan Ina soyawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mama's Kitchen_n_More🍴
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes