Farar shinkafa
Ayshert maiturare @cook_16704631
Inason Shinkafa shiyasa nake sarrafa kala kala yadda zata kayater#sahurricipecontest
Farar shinkafa
Inason Shinkafa shiyasa nake sarrafa kala kala yadda zata kayater#sahurricipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na Dora ruwa a tukunya ya tafasa sena wanke shinkafata na juba sena kulle kwai nasa aciki su dahu tare da shinkafar ta tafaso sena zuba koren wake da karas Wanda na yanyankasu
- 2
Bayan shinkafata ta dahu sena zuba a roba na dandanna ta ydd zata fitatmin da shape sena juye a plate
- 3
Se wnn kwan na bareshi na yanka shi round na jera a wnn shinkafar
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8733251



sharhai