Dambun shinkafa abincine mai dadi mai kara lafiya

Diyana's Kitchen @cook_16104468
Dambun shinkafa abincine mai dadi mai kara lafiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tanadi duk abubuwan faninki ki ajiyeshi
- 2
A wanke barjajjiyar shinkafa a zuba t a madanbaci brufe t Turara
- 3
A jajjaga attaru a daka gyada a yanka albasa a gyara zogale a mare magi duk a ajiye su a gefe
- 4
Idan shinkafar t turara sai a kwasheta a roba a zuba magi d Corry d mai a zuya idan sun juyo sai a zuba gyada d albasa d zogale suma a juya su su juyu sosai
- 5
Sai a mayar d dambum madanbqci y kara turara idan y turara komai y dahu sai a sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8760353






sharhai