Flat bread soyayye

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

#sahurrecipecontest.wannan bredin yana da dadi sosai musamman ka hada shi da parpesu ko sauce ya kuma dace da abincin sahur.

Flat bread soyayye

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

#sahurrecipecontest.wannan bredin yana da dadi sosai musamman ka hada shi da parpesu ko sauce ya kuma dace da abincin sahur.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour kofi2
  2. Madara 3/4kofi (na ruwa)
  3. 1 tbspSugar
  4. 1/2 tspGishiri
  5. 1 tspBaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki zuba madararki a kofi ta ruwa kina iya amfani da ta gari sai ki hada da ruwa (1cup da 3tbsp na madarar gari sai ki juya sai ki auna 3/4 kofi).ki zuba sugar da gishirin cikin madarar ki juya ya narke sai ki aje gefe.

  2. 2

    Ki samu roba ki zuba flour ki sa baking powder ki juya sai ki zuba hadin madara ki hadeshi ya zama dough. Sai kiyi kneading ki rufeshi yayi minti 30.

  3. 3

    Bayan minti talatin sai ki kara murza dough din ki raba shi gida 6 ko7.

  4. 4

    Sai ki dauki daya ki fadada da hannun ki sai kiyi amfani da rolling pin ki fadada shi yayi circle sai ki rufe kar ya bushe haka zakiyi da sauran.

  5. 5

    Ki daura mai a wuta yayi zafi sosai har sai ya fara hayaki kadan sai kisa a ciki kina dan juyashi kadan bayan second 5 sai ki juya daya gefen shima ki bashi second biyar sai ki tsame ki sa shi a colander sauran man ya tsane.Ana iya ci da parpesu ko sauce ko duk abin da kike so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes