Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Banida oven amma naji dadin yadda na iya wannan gashi, wani birthday cake ko cupcakes duk ta haka nake gasawa, kuma alhamdulillah

Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)

Banida oven amma naji dadin yadda na iya wannan gashi, wani birthday cake ko cupcakes duk ta haka nake gasawa, kuma alhamdulillah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tukunya
  2. Gas, ko risho, ko murhu
  3. Yashi ko duwatsu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora tukunya kan gas

  2. 2

    Ki sa duwatsunki ciki

  3. 3

    Saiki rufe yadanyi zafi saiki jera cake dinki sama

  4. 4

    Saiki rufe ki barshi ya gasu

  5. 5

    Gashinan na gama, zakuyi mamaki, to wannan shine local baking

  6. 6

    Idan da yashi zaki yi, ki zuba yashin a tukunya ki dora foil paper ko jarida, saiki rufe ki barshi yayi zafi saiki jera cake dinki a kai ki rufe ya gasu

  7. 7

    Ko kuma ki dora tukunya kisa gishiri ki barshi yayi zafi saiki jera cake dinki a kai

  8. 8

    Ko kuma ki dora tukunya kisa try a ciki saiki jera cake dinki a kai,

  9. 9

    Wadannan sune hanyoyin gasa Abu batare da oven ba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai (14)

Similar Recipes