Nadadden bread me nama

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyar
  2. Yeast cokali biyu babba
  3. Sukari cokali uku babba
  4. Madara cokali daya babba
  5. Ruwan dumi
  6. Mai ko butter cokali 3 babba
  7. Kwai (in kinaso)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba a roba ki zuba yeas,sukari,madara,ki jujjuya sannan ki zuba butter ko mai ki juya kisa kwai sannan kisa ruwa ki kwaba da laushi.

  2. 2

    Ki ajiyeshi a wuri me dumi ya tashi.

  3. 3

    Ki murza flour sannan ki yanka ki zuba naman ki nadeshi.

  4. 4

    Ki saka a farantin da zaki gasa amma ki shafa mai ko butter akai sannan ki jerasu.

  5. 5

    Kisa a oven ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes