Stew
Ayshert maiturare @cook_16704631
Inayi miya akai akai SBD INA sonta da abinci kala wnn nayitane don naci da shinkafa yayin yin sahur#sahurrecipecontest
Stew
Inayi miya akai akai SBD INA sonta da abinci kala wnn nayitane don naci da shinkafa yayin yin sahur#sahurrecipecontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara kayanmiyana na markada tumatur da attaruhu da albasa Dana markada sena zuba a tukunya auka tafaso sannan na saka mai taita dahuwa sena zuba su maggi,kayan kamshi, tafarnuwa,gishiri da mix spices na juya na rufeta tadan kumayi
- 2
Senazo na yanka albasa da Koren tattasai na zuba da soyayyen nama tanayin minti Kadan na sauke
- 3
Sena juyeta na Adana se sahur zanci da shinkafa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8807250



sharhai