Hadin dankali da naman kaza

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Gombe State

#sahurrecipecontest ina matikar son dankali nida family na ! shisa akullum nake ko karin sarrafata ta yanda zamuji dadin ta ba tare da gajiyawa ba.

Hadin dankali da naman kaza

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#sahurrecipecontest ina matikar son dankali nida family na ! shisa akullum nake ko karin sarrafata ta yanda zamuji dadin ta ba tare da gajiyawa ba.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minst
5 yawan abinchi
  1. Dafaffiyar dankali(irish)
  2. Kaza
  3. Dandano
  4. Sinadarin kamshi
  5. Kayan miya
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

30minst
  1. 1

    Zaki dafa dankalin ki kaman haka ki ajiyeta agefe, ki koma kan kazan ki dama ki gyarata kin yanka albasa kinsa dandano da kayan kamshi kaman haka kin daura awuta,zaki sa tbspn na oil ki rufe ki barta zuma 15mns komai yayi taushi

  2. 2

    Sai ki sa soyayyen kayan miyanki kaman haka akan kazar taki, ki dauko dafaffiyar dankalin ki kijuyeta akai, ki gauraya kaman haka

  3. 3

    Ki rufe ki barta da wuta kadan, zuwa minti biyar ki sauke abinki, uwargda ki gwada wanna dahuwa zakiji dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes