Kunun aya

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Hmm kunun aya yana da dadi sosai a wannan lkci na watan azumi musamman a lkacin buda baki

Kunun aya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Hmm kunun aya yana da dadi sosai a wannan lkci na watan azumi musamman a lkacin buda baki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya kofi uku
  2. Vanilla flebo chokali daya da rabi
  3. Milk flebo chokali biyu
  4. Dabino kofi daya
  5. Kwakwa kollo daya
  6. Citta yanda kikeso
  7. Kanumfari
  8. Sugar
  9. Kankana kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nagyara ayata nacire duk dattin da yake ciki sai nawanke najikata. Bayan najika sai nafasa kwakwata na yanyankata kanana nawanketa nazuba aroba sai nagyara dabino naciccire kwallon cikin nawanketa nazuba akan kwakwa. Sai nazuba kanumfari citta da kankana akai sai nazuba ayar akai namarkadata tayi laushi sosai sai natace da abun tatan kamu nadan kara ruwa sai nazuba sugar da flebo tare da milk flebo najujjuya sai nasa a fridge yayi sanyi sai asha lfy😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes