Doum palm(goruba)&mango juice

Maijidda Musa @cook_16773230
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu ruwan diminki ki zuba cikin gorubar ki wanke ta sai ki jikata idan kin jika sai ki samu mangwaronki ki bare ki yanka ki zuba a blender tare da gorubar ki ki markada sai ki tace sai ki zuba sugar da flavour dinki mai dandanon mango in kina bukatar zaki iya saka foster cark na màngo in kina bukata sai ki zuba a jug ki zuba kankara 😋sai sha A sha ruwa lpy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8826850



sharhai