Amala da miyar kwai

Ummu Shurem
Ummu Shurem @cook_17007577

Uhmm daga jin wannn girki kasan zaiyi dadi sann kuma yana kara kuzari ga jikin dan Adam dalilin hkn ma mukeson sa tare da iyalina

Amala da miyar kwai

Uhmm daga jin wannn girki kasan zaiyi dadi sann kuma yana kara kuzari ga jikin dan Adam dalilin hkn ma mukeson sa tare da iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Tomato
  6. Tafarnuwa
  7. Kayan Dan da no
  8. Kori
  9. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farkodai zan fere doyata sannan na yan yankata saina wanke ta na zuba ta atukunya nazuba ruwa nadorata bisa wuta

  2. 2

    Idan doyar ki tadahu saiki sauketa ki xubata a turmi ki dakata sosai tai laushi sannn saiki malmale Ta A laida shikenn kingama sakwararki,

  3. 3

    Sannn kuma sai miyarki da zakici da ita da farko zaki samu attaruhunki ki jajjagashi sannn ki yayyanka tomato dinki da albasa ki jajjaga tafarnuwa da Dan kayan kamshinki.

  4. 4

    Saiki dora mai atukunya yayi dan zafi saiki zuba taruhunki da tafarnuwa sudan soyu saiki dan sa kayan kamshinki da Kori do kayan Dan danonki saiki fasa kwai adan karamin kwano ki kadashi saiki zuba kina juyawa idan yadanyi munti 2 saiki zuba albasa da tomato dinki yayi minti 2 shikenn saiki saukeshi sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Shurem
Ummu Shurem @cook_17007577
rannar

sharhai

Similar Recipes