Gashashiyar kaza

Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer) @cook_13859726
Ina son naman kaza, tare da iyalina #1post1hope
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kazarki ki gyarata ki yanka
- 2
Ki Dora a wuta ki yanka albasa ki daka cittarki ki zuba a ciki idan ta dahu sai ki tsameta a matachi
- 3
Ki gyara albasarki da tafarn uwarki da attaruhu ki greatin nasu
- 4
Sai ki zuba a container ki zuba Maggi da currynki a ciki ki juya
- 5
Sai ki dinga dauko PC's dn kazarki kina sawa a ciki tana ratsata dama kin shafa mai ko butter a tray naki na oven sai ki dnga sawa a ciki
- 6
Haka zaki tayi har sai kin gama sai kisa wutarki ta qasa a hankali, idan ya gama kisa na sama.
- 7
Noted idan zaki tafasa kazarki ki saka maggi ki tafasa da ita sabida ya ratsata maggin.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8931580



sharhai