Kankarar Nono

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Inason wannan kankarar sosai saboda tanada dadi sosai

Kankarar Nono

Inason wannan kankarar sosai saboda tanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nono/kindirmo
  2. Sugar
  3. Madara ta gari
  4. Leda ta kullawa
  5. Flavor
  6. Color

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu mazubi ko roba ki zuba kindirmonki ko nono ki burkake shi

  2. 2

    Sai kisaka madarar gari yadda kikeso,sai ki zuba sugar itama daidai zakin da kikeso

  3. 3

    Sai ki raba hadinki gida Hudu,kisaka yellow kala,green,red,da fari sai ki kulla a Leda tayi kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai (3)

khadija (Deejarh bakery)
khadija (Deejarh bakery) @khadija02
Wow gaskiya yahadu kamn najishi abakina kina saiyarwa

Similar Recipes