CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Farfesun kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Farfesun kifi ainihin hoton girkin

Farfesun kifi

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1

Mum Abdllh's kitchen #1post1hope
A gwada wannan farfesu yana da matukar dadi sosai.

Mum Abdllh's kitchen #1post1hope
A gwada wannan farfesu yana da matukar dadi sosai.

Kara karantawa

Farfesun kifi

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1

Mum Abdllh's kitchen #1post1hope
A gwada wannan farfesu yana da matukar dadi sosai.

Mum Abdllh's kitchen #1post1hope
A gwada wannan farfesu yana da matukar dadi sosai.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Tafarnuwa
  4. Maggie
  5. Curry
  6. Spices
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A nika attaruhu da albasa da tafarnuwa sai a Daura tukunya axuba mai kadan da kayan miyan sai a xuba ruwa.

  2. 2

    Asa maggie, daddawa, da spices da dan gishiri sai a bar shi yayi ta dahuwa harsai ya kone ina nufin sai ruwan yadan ja baya ya dahu kenan.

  3. 3

    Dama kin wanke kifinki sosai ya fita kin xubashi a kwando kin ajiye saiki dauko ki xuba ki Kara barinshi ya dahu saiki sauke

  4. 4

    Note:shi kifi kunsan baya son wuta dayawa in ba haka ba sai ya narke shiya da farko saika fara hada kayan hadin ya dahu kafin kaxuba kifin dan samun sakamako me kyau.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
rannar May 27, 2019 04:28

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Alkubus da miyar taushe
  2. Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu
  3. Banana Pan Cake
  4. Kwallon cous cous (cous cous balls)2
  5. Farfesun naman karamar dabba
  1. Tuwon shinkafa miyan wake
  2. Tuwon shinkafa miyan taushe
  3. Dafadukan shinkafa me kayan lambu
  4. Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8960587
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close