Tuwon shinkafa miyan taushe

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1

Mum Abdllh's kitchen #1post1hope

Tuwon shinkafa miyan taushe

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Mum Abdllh's kitchen #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Yadda nakeyin miyar taushe ta

  2. 2

    Da farko xaki gyara kayan miya a markada saiki yanka kabewa kanana sai alayyahu da yakuwa.

  3. 3

    Saiki Daura tukunya ki xuba mai da albasa ki wanke kabewa da nama ki xuba akan man nan saiki batshi, xakiga yana dahuwa, bayan kabewan tayi laushi saiki xuba kayan miyanki da gyada saboda inkika bar gyada sai wani lokacin gafinta yana tasowa amma in kika sa da wuri shikenan.

  4. 4

    Saiki xuba maggie ki barta tai ta dahuwa harsai ta miki yadda kikeso xakiga tayi kauri saiki xuba alayyahu da spices dinki da curry.

  5. 5

    Idan alayyahu ya yi saiki sauke sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
rannar

sharhai

Similar Recipes