Umarnin dafa abinci
- 1
A dora ruwa a wuta a xuba curry in ya tafasa a sa shinkafa intayi half done a sauke.
- 2
Sai a jajjaga kayan miya a yanka karas da Koren wake sai a xuba mai a tukunya.
- 3
A xuba kayan miya da wannan kayan lambu da aka yanka a barsu su dan soyu asa maggie da curry da tafasasshen nama.
- 4
Sai a xuba wannan shinkafa a juya sosai sai a juye ruwan nama inxe Kara dafata sai a bar shi. A rufe idan yayi kadan sai akara wani.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8960692




sharhai