Dafadukan shinkafa da kashin rago da awara

rukayya habib @cook_13832116
#1post1hope.da dadi sosai in ka hada da wara
Umarnin dafa abinci
- 1
Azuba mai a tukunya sannan a saka albasa inta soyu a zuba ruwa a saka attaruhu,akawo tafasasshen naman azuba asaka dandado da kayan kamshi a ciki inya tafasa sai a wanke shinkafar azuba fa gauraya sannan a rufe.
- 2
Inya kusa tsotsewa a gara albasa da tafarnuwa a rufe a rage wutan ya dahu a hankali a ci da soyayyen awara
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8967116



sharhai