Soyayyar Doya mai kwai

Salwise's Kitchen @cook_16516066
#Iftarricipecontest,gaskiya doya na daya daga cikin abinci masu muhimmaci dana ke so,shiyasa nake saffarawa ta hanyoyi daban-daban
Soyayyar Doya mai kwai
#Iftarricipecontest,gaskiya doya na daya daga cikin abinci masu muhimmaci dana ke so,shiyasa nake saffarawa ta hanyoyi daban-daban
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko,za'a fere doyar adafa,sannan a yayyanka kamar haka
- 2
Sai a fasa kwai,a yayyanka albasa,da tattasa azuba hadi da magi
- 3
Sai a kada, su hade sosai
- 4
Sannan a juye doyar,a jujjuya su hade,Sai a sanya mangyada,a wuta idan yayi zafi,a zuba soya
- 5
Ga sakamakon,sai ahada da lemo mai sanyi.Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8968829

sharhai