Vanilla cup cake

#Sady inason vanillah cup cake Marika,domin iyalina sunajin DA din cinsa
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadinmu
- 2
Zaki zuba sugar,da butter acikin abu mai kyau
- 3
Saiki dauko mixer ki fara mixing dinsa,zakiga yafarayin farin
- 4
Bayan sugansu ya narke,ga butter,da sugar dinmu sunyi fari
- 5
Saiki dauko guda 5 ki zuba ki fara mixing dinsa,
- 6
Saiki kara dauko wani kwai ki kara zubawa kiyi mixing dinsa haka zakiyi harki gama
- 7
Saiki dauko tankadaddiyar fulawarki Ku zuba baking powder,gishiri
- 8
Saiki dauko fulawar ki ringa zubawa acinkin hadin butter dinki,kina zuba kadan kadan harki gama
- 9
Saiki ci gaba da yin mixing dinki
- 10
Saiki zuba baking soda
- 11
Inkinaso zaki iya zuba inibi ko ki barshi a haka,nadauko inibi na zuba
- 12
Na zuba vanilla na naci gaba dayin mixing
- 13
Alhamdulilah ga hadin cake dinmu y mugama,saura gasawa
- 14
Saiki dauko gwangwanaye yin cake,kisa takardar yin cup cake dinki aciki,saiki
- 15
Saiki zuba kwabin cake dinki
- 16
Zamu kunna oven intayi zafi saiki cake dinki ki gasa
- 17
Inkinaso zaki kara sa wani inibin akai
- 18
Saiki bari y gasu saiki cire,inya gasu zakiji yanata kamshi,zaki iyasa tsinke ki dangwalo tsakiyarsa saboda ki tabbatar ya gasu
- 19
Alhamdulilah Done
Similar Recipes
More Recipes


























sharhai