Hanjin Ligidi

Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
Damaturu, Yobe State

Wannan alawa ne mai farin jini a wajen yara, ga dadi ga saukin sarrafawa. 😉😉😉
#Alawa
#yobestate

Hanjin Ligidi

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannan alawa ne mai farin jini a wajen yara, ga dadi ga saukin sarrafawa. 😉😉😉
#Alawa
#yobestate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar rabin kofi
  2. Ruwa rabin kofi
  3. Lemun Tsami daya
  4. Launin Abinci kadan
  5. Tsinke

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A samu tukunya a zuba ruwa da sugar, har ya tafasa ana juyawa a hankali.

  2. 2

    Idan ya fara kauri sai a zuba lemun tsami ayi ta juyawa. Idan yayi kauri sai a kashe wuta.

  3. 3

    A zuba launin abinci a juya da kyau.

  4. 4

    A samu plain sheet mai kyau a nannada, sai a ringa zuba alawan a ciki har a gama. Sai a sa tsinke a barshi ya huce. Idan za'a sha sai a 6are takardan. 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
rannar
Damaturu, Yobe State
Being creative and trying new recipe is always fun.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes