Mandula

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Ina son mandula sosai tana daya daga cikin abunda nake siya muna yara #Alawa

Mandula

Masu dafa abinci 16 suna shirin yin wannan

Ina son mandula sosai tana daya daga cikin abunda nake siya muna yara #Alawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 25mintuna
mutum5 yawan ab
  1. Madara kofi2
  2. Sugar kofi1/2
  3. Kofi daya da rabi na ruwa
  4. Mai kofi1/4
  5. Kala kadan
  6. Leda ta cikin buhun suger
  7. w

Umarnin dafa abinci

minti 25mintuna
  1. 1

    Zaki samu ruwan ki sai ki zuba a tukunya

  2. 2

    Bayan nan sai ki kawo suger cup1/2 ki zuba

  3. 3

    Bayan nan sai ki daura a tukunya ki bashi minti 5 zaki ga ya fara kwayaye

  4. 4

    Sai ki barshi ya kamar minti biyar yayi sai ki sauke ki zuba cikin kwano me marfi zaki rafa hadin suger gida biyu sai ki aje gefe

  5. 5

    Bayan nan sai ki dauko madara ki zuba ma daya

  6. 6

    Bayan nan sai ki tuka ko ina ya hade idan kin gama sai ki rufe shi

  7. 7

    Bayan nan sai ki koma gurin dayan shima ki zuba masa kala kadan zaki diga

  8. 8

    Bayan nan sai ki kawo madara ki zuba ki tuka shi shima

  9. 9

    Idan kin tuka ya tuku ko ina ya hade sai ki kawo ledar ki sai ki zuba mata mai ki yafe ta da shi

  10. 10

    Sanan sai ki dauko hadin mandular ki wanda ba kala kita kurza shi har sai kinga yayi kyau jikinsa ya hade

  11. 11

    Shima mai kalar haka zaki kasa

  12. 12

    Idan kin gama sai ki murmula shi yayi tsawo yayi tsayi sanan sai ki dauko dayan ma kiyi masa tsayi kamar yanda kuka gani a hoto

  13. 13

    Sai ku hade su guri daya ku sake mulmulawa shikenan sai ku saka wuka ku yanka

  14. 14
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes