Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tafasa shinkafanki yayi Rabin dafuwa sai ki sauke ki wanke ki ajiye a gefe
- 2
Ki yanka albasa, attarugu, green beans, green pepper, Kara's ki ajiye su a gefe
- 3
Saiki dauki Mai yanda zai Isa kizuba a tukunnyar ki kisa akan wuta idan yayi zafi sai ki zuba tafarnuwa da citta dakika jajjaga kisa albasa, green beans,peas, sinadarin dandano,kurkumidan yadanji wuta kadan sai ki juye a wani abu
- 4
Sai ki dauko shinkafanki ki zuba daidai sai ki debo wannan Mai Dada aka soya ki zuba akai sai ki motsa sosaisaiki samu ruwan Mai zafi sosai sai kisa a kasn tukunnyar
- 5
Haka zakiyi ta zubawa ki na motsawa har ya Kare sai ki rufe
- 6
Har ya dafu ki kwashe
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9105488




sharhai