Kayan aiki

mintuna sha biy
  1. Flour kofi biyu
  2. Butter daya
  3. Sugar kofi daya
  4. Baking soda cokalin shayi daya
  5. Tutti fruity flavor cokalin shayi daya
  6. Kwakwa mai kala kofi daya
  7. Kwai biyu

Umarnin dafa abinci

mintuna sha biy
  1. 1

    Na zuba butter da sugar nayi amfani da mixer na buga sosai haryayi fluffy and cream

  2. 2

    Daga nan na zuba kwai da flavor, nakara mixing

  3. 3

    Na hada flour da baking soda na juya sosai, na ajiye gefe

  4. 4

    Inada kwakwa wanda na gurza na saka ma colour green,

  5. 5

    Ina zuba flour acikin hadin butter ina zuba kwakwa ina mixing har na karar da flour da kwakwa na baki daya.

  6. 6

    Na shafa ma abun gashi butter kadan, na diba hadin cookies dina kadan na mulmula da hannu nayi masa fadi na saka a cikin abun gashi na gasa na tsawon mintuna sha biyar

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai (4)

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
A’a,baa soya wa gsky baking ne kawai,zaki iya kiyi local baking,ki saka stones a tukunya ko kasa mai kyau ki shinfida takarda akan Kasan,ki Dora abun gashin ki akai ki kasa, d wuta kadan yadda zaiyi a hankali kuma zaki rufe sosai

Similar Recipes