Pankaso

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupflour
  2. 1 tspyeast
  3. 1/3 cupruwa
  4. Gishiri
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwaba flour, yeast, gishiri,da ruwa sai ki bari ya tashi kaman na awa daya

  2. 2

    Kisamu Mai akan wuta yayi zafi,sai kiyi shi kaman shape na doughnuts saki soya shi

  3. 3

    Aci da zafi da miyan taushe da zafin shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Suad
Chef Suad @cook_9674371
rannar
#kano

sharhai

Similar Recipes