Miyan taushe

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki wanke ganyenki sosai sai ki yanka ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki wanke namanki ki ajiye sai ki yanka albasa

  3. 3

    Ki sai Mai a kan wuta kiss albasa ki soya days fara yin ja sai ki zuba naman ki say gishiri ki soya

  4. 4

    Idan ya soyu sai ki sa tattasai da attarugu da Kika jajjaga kiss sinadarin dandano ki soya sai ki sa ganyen ya dafu sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Suad
Chef Suad @cook_9674371
rannar
#kano

sharhai

Similar Recipes