CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar Alayyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar Alayyahu ainihin hoton girkin

Miyar Alayyahu

chef famara
chef famara @cook_15730379

duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy

duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy

Kara karantawa

Miyar Alayyahu

chef famara
chef famara @cook_15730379

duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy

duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Alayyahu
  2. attaruhu
  3. albasa
  4. sinadarin dandano
  5. sinadaran kamshi
  6. tafarnuwa
  7. gishiri
  8. man ja
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka alayyahu ki wanke ajiye a gefe,ki daka crafish,masoro,cumin seed da tafarnuwa ki ajje gefe

    Miyar Alayyahumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Ki zuba mai a tukunya ki dora a wuta yadan narke sai kizuba jajjagen attaruhu da albasan ki

    Miyar Alayyahumatakin girki2 hoto
    Miyar Alayyahumatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki jujjuya ki rufe yadan soyu sai ki zuba sinadaran dandanon da na kamshin duk ciki ki jujjuya ki rufe

  4. 4

    Ki sake jujjuyawa inkin ga ya soyu sai kikawo alayyahu kizuba aciki ki jujjuyaki rage wuta ki rufe shikenan inya turara sai ki sauke aci dadi lfy

    Miyar Alayyahumatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar November 09, 2019 19:11

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Mojito drink
  2. Lemun Na'a Na'a
  3. Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)
  4. Cuscus da miyar veggies
  5. Shinkafa me kwakwa
  1. Shinkafa me kwakwa
  2. Lemon Zobo (Chapman)
  3. Gashin kaza a gargajiyance
  4. Sinasir girki daga Amzee’s kitchen
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9403045
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close