Lemon Zobo (Chapman)

AISHA
AISHA @cook_19055361

Drink (#team6drink)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki dafa zobon ki ya dahu asamai sugar da abubuwan dazeyi dadi kamar jolley juice da sugar inkika hada zobon ki ya hadu se kihada fanta da spirit da Zobo din yawa daya da ruwan lemon tsami se ki juye su a wuri daya kihada ki juyah kiyanka cucumber da lemon tsami kisa aciki se a sa a fridge koh kan kara se a sha.wanan lemon yinada matukar dadi munajin dadin shi nida iyalaina ina musu koh baki.

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
AISHA
AISHA @cook_19055361
rannar

sharhai

Similar Recipes