Awarar indomie
Awarar indomie tafi ainahin awarar waye dadi ga sauki kuma anacida shayi ko lemu mai sanyi😋😘
Awarar indomie
Awarar indomie tafi ainahin awarar waye dadi ga sauki kuma anacida shayi ko lemu mai sanyi😋😘
Steps
- 1
Da farko zakisamu tukunyarki kisaka ruwa kisa akan wuta
- 2
Kisaka indomie ki guda daya cikin ruwan tadan dahukadan ba sosaiba
- 3
Kisamu wurinki kifasa kwai ki jajjaga kayan miyarki kisaka acikin kwan tareda maggi curry ki buga
- 4
Kisaka dafaffiyar indomi acikin kwan ki karkade sannan kisamu ledarki kisaka kina kullawa kaman zakiyi alala
- 5
Kisa ruwan zafinki a wuta kisaka kullaliyar indomie tadahu sai ki sauke
- 6
Idan tahuce saiki yayyanka kaman awara sai kisaka manki a wuta
- 7
Kifasa wani kwai a bowl saiki ringa saka yankakkiyar awarar indomie dinki acikin kwai kina fitarwa kina soyawa aci lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Kristy Green
-

Healthy Fresh coriander leaves and curd paratha
Kshama's Kitchen
-

Vedangi Kokate
-

ZMA
-

Heenaba jadeja
-

Swati Sheth
-

Beena Radia
-

Cider-Glazed Roast Chicken with Crispy Potatoes
Tumiso Foods
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Avocado thepla with with aloo ki sukhi sabzi
Shobha Rathod
-

Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Foodielover
-

Shammo Khanam
-

Maryam Kabir Moyi -

Hot milk donut tootyfruity cake (eggfree)
Divya Konduri
-

Sharmin Zshan
-

@Tehmina_Ameen
-

Radhika Joshi
-

Naheed Alam
-

Setya
-

Naheed Alam












Comments