Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki jiqa shuwakar ki wanke ta ki fidda dacin sosae
- 2
Sai ki daura man ja ki soya sannan ki zuba kayan Miya (jajjaga kayan miyan zaki yi) sannan ki zuba kayan qamshi ki dauko tafasashen naman wanda yasha kayan kamshi ki zuba ki saka ruwa da dandano idan ya tafaso sai ki zuba shuwakar ki bar ta ta dahu shikenan
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9502919




sharhai